Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Ivory Coast
Labarai cikin Hotuna/ Zaman makokin Ashura a Bingroil
Kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA , ya fitar cewa: an gudanar da zaman makokin Ranar Ashura na Husain tare da halartar gungun mabiya makarantar Ahlulbaiti (AS) da ke Bingroil, a Yankunan unguwannin Abidjan, birni mafi girma a Ivory Coast.
27 Agusta 2021 - 14:02
Lambar labari: 1173791